Kristen Ashburn: Heartrending pictures of AIDS

56,831 views

2008-10-27 ・ TED


New videos

Kristen Ashburn: Heartrending pictures of AIDS

56,831 views ・ 2008-10-27

TED


Da fatan za a danna sau biyu a kan fassarar Turanci da ke ƙasa don kunna bidiyon.

Translator: John Yusufu Reviewer: Malate-Ann Atajiri
00:12
When I first arrived in beautiful Zimbabwe,
0
12160
3000
Da na isa ƙasar Zimbabwe,
00:15
it was difficult to understand that 35 percent of the population
1
15160
5000
na kasa gane yadda mutane talatin da biyar cikin ɗari na ƙasar
00:20
is HIV positive.
2
20160
2000
ke da cutar ƙanjamau.
00:23
It really wasn't until I was invited to the homes of people
3
23160
4000
Sai da na samu na shiga gidajen mutane
00:27
that I started to understand the human toll of the epidemic.
4
27160
5000
tukunna na gane yawan mutanen da ke da cutar.
00:32
For instance, this is Herbert with his grandmother.
5
32160
4000
Misali, wannan Herbert ne da kakarsa.
00:36
When I first met him, he was sitting on his grandmother's lap.
6
36160
4000
Farkon haɗuwa na da shi, yana zaune ne a kan cinyar kakarsa.
00:40
He has been orphaned, as both of his parents died of AIDS,
7
40160
3000
Cutar ƙanjamau ta kashe iyayensa,
00:43
and his grandmother took care of him until he too died of AIDS.
8
43160
4000
kakarsa ce take kula da shi kafin shi ma ya rasu ta hannun cutar.
00:47
He liked to sit on her lap
9
47160
2000
Ya so zama a kan cinyarta
00:49
because he said that it was painful for him to lie in his own bed.
10
49160
5000
domin wai kwanciya a kan gadonsa na yi masa zafi sosai.
00:54
When she got up to make tea, she placed him in my own lap
11
54160
4000
Da ta tashi domin ta dafa shayi, ta ajiye shi a kan cinyata
00:58
and I had never felt a child that was that emaciated.
12
58160
6000
ban taɓa ganin yaro maras nauyi kamarsa ba.
01:05
Before I left, I actually asked him if I could get him something.
13
65160
4000
Kafin in tafi, na tambaye sa idan akwai wani abin da yake so in sayo masa.
01:09
I thought he would ask for a toy, or candy,
14
69160
2000
Na ɗauka zai tambayi ni ma abubuwan wasa, ko kuma alewa,
01:11
and he asked me for slippers,
15
71160
3000
amma sai ya tambaye ni in kawo masa silifa,
01:14
because he said that his feet were cold.
16
74160
3000
domin kafafunsa na masa sanyi.
01:17
This is Joyce who's -- in this picture -- 21.
17
77160
3000
Wanna Joyce ce - a cikin hoton nan - shekarun ta ashirin da ɗaya.
01:20
Single mother, HIV positive.
18
80160
3000
Ba ta da miji, kuma tana da cutar ƙanjamau.
01:23
I photographed her before and after
19
83160
2000
Na ɗauki hoton ta kafin ta haifu, da kuma bayan
01:25
the birth of her beautiful baby girl, Issa.
20
85160
3000
ta haifi kyakkyawar 'yarta, Issa
01:28
And I was last week walking on Lafayette Street in Manhattan
21
88160
3000
Sati da ya wuce ina tafiya a kan titin Lafayette da ke cikin Manhattan
01:31
and got a call from a woman who I didn't know,
22
91160
3000
sai wata matan da ban sani ba ta bugo min waya
01:34
but she called to tell me that Joyce had passed away
23
94160
3000
cewa Joyce ta rasu
01:37
at the age of 23.
24
97160
2000
bayan ta cika shekaru ashirin da uku
01:39
Joyce's mother is now taking care of her daughter,
25
99160
3000
Yanzu, uwar Joyce ce ke kula da 'yarta,
01:42
like so many other Zimbabwean children
26
102160
2000
kamar yaran Zimbabwe da yawa
01:44
who've been orphaned by the epidemic.
27
104160
2000
waɗanda cutar ta ɗauke iyayensu.
01:46
So a few of the stories.
28
106160
2000
Kaɗan kenan daga cikin labarai irin wannan.
01:48
With every picture,
29
108160
2000
A cikin kowane hoto,
01:50
there are individuals who have full lives
30
110160
5000
akwai mutane da ke nan raye
01:55
and stories that deserve to be told.
31
115160
2000
kuma suna da labarai da ya kamata a faɗa.
01:57
All these pictures are from Zimbabwe.
32
117160
3000
Duk hotunan nan daga Zimbabwe ne.
03:42
Chris Anderson: Kirsten, will you just take one minute,
33
222160
2000
Chris Anderson: Kristen, za ki iya ɗaukan minti ɗaya,
03:44
just to tell your own story of how you got to Africa?
34
224160
5000
ki faɗa mana yadda kika isa Afirka?
03:49
Kirsten Ashburn: Mmm, gosh.
35
229160
1000
Kristen Ashburn: Mmm, kai.
03:50
CA: Just --
36
230160
1000
CA: kawai ki --
03:51
KA: Actually, I was working at the time, doing production
37
231160
4000
KA: A lokacin ina aiki ne, ɗaukan hotuna
03:55
for a fashion photographer.
38
235160
2000
akan abubuwan da ke yayi.
03:57
And I was constantly reading the New York Times,
39
237160
3000
Kuma kullum nakan karanta New York Times,
04:00
and stunned by the statistics, the numbers.
40
240160
4000
yawan mutanen da ke da cutar na ba ni mamaki.
04:04
It was just frightening.
41
244160
2000
Har ya kan ba da tsoro.
04:06
So I quit my job
42
246160
2000
Sai na bar aikina
04:08
and decided that that's the subject that I wanted to tackle.
43
248160
3000
domin na gane cewa ina son yin aiki a kan cutar ƙanjamau.
04:12
And I first actually went to Botswana, where I spent a month --
44
252160
4000
Na fara zuwa Botswana inda na yi wata ɗaya --
04:16
this is in December 2000 --
45
256160
2000
wannan a cikin shekara 2000 ne --
04:18
then went to Zimbabwe for a month and a half,
46
258160
3000
kafin nan na je Zimbabwe inda na yi wata ɗaya da rabi,
04:21
and then went back again this March 2002
47
261160
3000
sannan na ƙara komawa cikin wannan wata na Maris 2002
04:24
for another month and a half in Zimbabwe.
48
264160
3000
kuma na ƙara yin wata ɗaya da rabi.
04:27
CA: That's an amazing story, thank you.
49
267160
2000
CA: Wannan labarin na ki mai ban mamaki ne, mun gode.
04:29
KB: Thanks for letting me show these.
50
269160
2000
KB; Ni ma na gode da ku ka ba ni daman zuwa wannan shirin --
Game da wannan gidan yanar gizon

Wannan rukunin yanar gizon zai gabatar muku da bidiyon YouTube masu amfani don koyon Turanci. Za ku ga darussan Ingilishi da manyan malamai na duniya ke koyarwa. Danna sau biyu a kan fassarar Turanci da aka nuna akan kowane shafin bidiyo don kunna bidiyon daga can. Fassarar fassarar suna gungurawa tare da sake kunna bidiyo. Idan kuna da wata tsokaci ko buƙatu, da fatan za a tuntuɓe mu ta amfani da wannan fom ɗin tuntuɓar.

https://forms.gle/WvT1wiN1qDtmnspy7